William Troost-Ekong: Dan kwallon Najeriya ya koma Watford daga Udinese

Mai tsaron baya William Troost-Ekong ya kammala komawar sa ta din-din-din zuwa Watford.

Yana da shekaru 27 da haihuwa, kuma ya buga wasanni 42 ga Najeriya har wasan gasar cin kofin duniya a shekarar 2018, ya sanya hannu kan kwantiragin shekaru biyar tare da Hornets kuma ya zama sabon dan wasa ga shugaban kungiyar Vladimir Ivic.

Troost-Ekong ya shafe shekaru biyu a Italiya tare da Udinese, yayi wasa sau 66 a Serie A tun lokacin da ya bar kungiyar kungiyar Sasper Lig ta Bursaspor a 2018.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More