Yadda aka sace dan majalisar dokokin jahar Sokoto

96

Normal
0

false
false
false

EN-US
X-NONE
X-NONE

/* Style Definitions */
table.MsoNormalTable
{mso-style-name:”Table Normal”;
mso-tstyle-rowband-size:0;
mso-tstyle-colband-size:0;
mso-style-noshow:yes;
mso-style-priority:99;
mso-style-parent:””;
mso-padding-alt:0cm 5.4pt 0cm 5.4pt;
mso-para-margin:0cm;
mso-para-margin-bottom:.0001pt;
mso-pagination:widow-orphan;
font-size:12.0pt;
font-family:Calibri;
mso-ascii-font-family:Calibri;
mso-ascii-theme-font:minor-latin;
mso-hansi-font-family:Calibri;
mso-hansi-theme-font:minor-latin;}

An sace Aminu Magaji dan majalisar mai wakiltar Karamar Hukumar Dange Shuni ne i a daren jiya a gidanshi dake kauyen Bondi mai tazarar kilomita goma sha biyar daga babban birnin jihar.

 

 

Rahotanni sun bayyana cewa yan Bindigar da aka kiyasta adadinsu su 10, sun shiga garin na Bodai dake karamar hukumar mulki ta Dange Shuni mai tazarar km 20 da babban birnin jiha, da misalin karfe 1 na daren jiya, inda kuma suka zarce kai tsaye zuwa Gidan dan majalisar dokokin Aminu Magaji Bodai, suka kuma yi awon gaba da shi.

 VOA ta raiwaito cewa Rundunar ‘yan sandan jihar Sokoto ta tabbatar da aukuwar lamarin, ta bakin kakakinta SP Muhammad Abubakar.

Manazarta lamurran tsaro dai na ganin wannan manuniya ce na yadda kalu balen tsaro da ya fi shafuwar talaka a da, ke kara uzzura a jahar ta sokoto.

Wannan ko yana zuwa ne mako daya bayan da wasu masu garkuwa da mutane suka sace wata Mata mai juna biyu hade da yarta, a kauyen katsira dake karamar hukumar mulkin ta Dange Shuni, wacce rahotanni suka ce an sako ta da safiyar yau, bayan da aka ce an biya naira miliyan daya a matsayin kudin fansa.

 

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More