Yadda cutar Coronavirus ta kai 10,819 a kasar Najeriya

An samun karin sabbin mutane 241 da suka kamu da cutar ta Covid19 a kasar Najeriya, wanda hakkan ne ya bada jumullar 10,819 da ke dauke da kwayar cutar.

Sabbin wayanda suka kamun sune:
Lagos-142
Oyo-15
FCT-13
Kano-12
Edo-11
Delta-10
Kaduna -9
Rivers-9
Borno-8
Jigawa-4
Gombe-3
Plateau-3
Osun-1
Bauchi-1

An sallami mutane 3,239 da suka warke daga cutar, inda hukumar NCDC ta tabbatar da mutuwar mutane 314 daga ranar Litinin 2 ga watan Yuli 2020.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More