Yadda cutar Coronavirus ta kai 11,516 a kasar Najeriya

An samun karin sabbin mutane 350 da suka kamu da cutar ta Covid19 a kasar Najeriya, wanda hakkan ne ya bada jumullar 11,516 da ke dauke da kwayar cutar.

Sabbin wayanda suka kamun sune:
Lagos-102
Ogun-34
FCT-29
Borno-26
Kaduna-23
Rivers-21
Ebonyi-17
Kwara -16
Katsina-14
Edo-10
Delta-10
Kano-10
Bauchi-10
Bayelsa-9
Imo-8
Plateau-4
Ondo-3
Nasarawa-2
Gombe-1
Oyo-1

An sallami mutane 3,535da suka warke daga cutar, inda hukumar NCDC ta tabbatar da mutuwar mutane 323 daga ranar Alhamis 4 ga watan Yuli 2020.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More