Yadda masu Coronavirus a Najeriya saka kai 3,145

Yadda masu Coronavirus a Najeriya saka kai 3145

Hukumar da ke dakile yaduwar cutuka ta Najeriya wato NCDC ta tabbatar da cewa, mutune 195 ne suka sake kamuwa da Coronavirus a Najeriya, wanda hakan ya sa addadin masa cutar suka kai 3145 a kasar ta Najeriya.

Sabbin wayanda suka kamun sune:

82-Lagos
30-Kano
19-Zamfara
18-Sokoto
10-Borno
9-FCT
8-Oyo
5-Kebbi
5-Gombe
4-Ogun
3-Katsina
1-Kaduna
1-Adamawa

Hukumar ta NCDC ta tabbatar da jumullar mutuwar mutane 103, yayin mutane 534 suka warke daga cutar a shafin ta na twitter, 6 ga watan Mayu 2020.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More