
Yadda masu Coronavirus suka kai 10,162 a kasar Najeriya
An samun karin sabbin mutane 307 wayanda suka kamu da cutar ta Covid19 a kasar Najeriya, wanda hakkan ne ya bada jumullar 10,162 da ke dauke da kwayar cutar.
Sabbin wayanda suka kamun sune:
Lagos-188
FCT-44
Ogun-19
Kaduna-14
Oyo-12
Bayelsa-9
Gombe-5
Kano-3
Delta-3
Imo-2
Rivers-2
Niger-2
Bauchi-2
Plateau-1
Kwara-1
An sallami mutane 3,007 da suka warke daga cutar, inda hukumar NCDC ta tabbatar da mutuwar mutane 287 daga ranar Lahadi 31 ga watan Mayu 2020.