Yadda masu Coronavirus suka kai 1182 a Najeriya

An samun karin mutane 87 da cutar Coronavirus a kasar Najeriya.

Sabbin wayanda suka kamun sune:

33  jahar Legos

18 a jahar Borno

12 a jahar Osun

9 a jahar Katsina

4 a jahar Kano

4 a jahar Ekiti

3 a jahar Edo

3 a jahar Bauchi

1 a jahar Imo

Daga misalin karfe 11:55 na daren ranar  Asabar 25 ga watan Aprilu 2020.

An sallami mutane 222 da suka warke daga cutar, sannan NCDC ta tabbatar da mutuwar mutane 35

Ga jadawallin jahohin:

Lagos-689
FCT-138
Kano-77
Ogun-35
Osun-32
Gombe-30
Katsina-30
Borno-30
Edo-22
Oyo-18
Kwara-11
Akwa Ibom-11
Bauchi-11
Kaduna-10
Ekiti-8
Ondo-4
Delta-6
Rivers-3
Jigawa-2
Enugu-2
Niger-2
Abia-2
Zamfara-2
Sokoto-2
Benue-1
Anambra-1
Adamawa-1
Plateau-1
Imo-1

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More