Yadda masu Coronavirus suka kai 16,085 a kasar Najeriya

An samun karin sabbin mutane 403 da suka kamu da cutar ta Covid19 a kasar Najeriya, wanda hakkan ne ya bada jumullar 16,085 da ke dauke da kwayar cutar.

Sabbin wayanda suka kamun sune:
Gombe-73
Lagos-68
Kano-46
Edo-36
FCT-35
Nasarawa-31
Kaduna-17
Oyo-16
Abia-15
Delta-13
Borno-13
Plateau-8
Niger-7
Rivers-7
Enugu-6
Ogun-6
Kebbi-3
Ondo-1
Anambra-1
Imo-1

An sallami mutane 5,220 da suka warke daga cutar, inda hukumar NCDC ta tabbatar da mutuwar mutane 420 daga ranar Lahadi 14 ga watan Yuli 2020.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More