Yadda masu Coronavirus suka kai 1728 a Najeriya

An samun karin mutane 196 masu cutar Coronavirus a kasar Najeriya.

Sabbin wayanda suka kamun sune:

87-Lagos
24-Kano
18-Gombe
17-Kaduna
16-FCT
10-Katsina
8-Sokoto
7-Edo
6-Borno
1-Yobe
1-Ebonyi
1-Adamawa

As at 11:55pm 29th April- 1728 confirmed cases of #COVID19 reported in Nigeria.

Daga misalin karfe 11:55 na daren ranar  Laraba 29 ga watan Aprilu 2020.

An sallami mutane 307 da suka warke daga cutar, sannan NCDC ta tabbatar da mutuwar mutane 51

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More