
Yadda masu Coronavirus suka kai 4,151 a Najeriya
An samun karin mutane 239 da cutar ta Covid19 a kasar Najeriya, wanda hakkan ne ya bada jumullar 4,151 ke dauke da cutar.
Sabbin wayanda suka kamun sune:
97-Lagos
44-Bauchi
29-Kano
19-Katsina
17-Borno
7-FCT
6-Kwara
5-Oyo
3-Kaduna
3-Sokoto
2-Adamawa
2-Kebbi
2-Plateau
2-Ogun
1-Ekiti
An sallami mutane 745 da suka warke daga cutar, sannan NCDC ta tabbatar da mutuwar mutane 128