Yadda masu Coronavirus suka kai 4,399 a Najeriya

An samun karin mutane 248 da cutar ta Covid19 a kasar Najeriya, wanda hakkan ne ya bada jumullar 4,399 ke dauke da cutar.

Sabbin wayanda suka kamun sune:
81-Lagos
35-Jigawa
26-Borno
26-Kano
20-Bauchi
13-FCT
12-Edo
10-Sokoto
7-Zamfara
4-Kwara
4-Kebbi
2-Gombe
2-Taraba
2-Ogun
2-Ekiti
1-Osun
1-Bayelsa

An sallami mutane 778 da suka warke daga cutar, sannan hukumar NCDC ta tabbatar da mutuwar mutane 143

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More