Yadda masu Coronavirus suka kai 782 a Najeriya

An samu Sabbin mutane 177 da suka kamu da Coronavirus a Najeriya, wanda hakkan ne ya bada jumullar 782.

Sabbin wayanda suka kamun sune:

59 a jahar Legos

29 a birnin tarayyar Abuja

14 a jahar Kano 6 a jahar Borno
4 a jahar Katsina 3 a jahar Ogun

1 a jahar Rivers

1 a jahar Bauchi

Daga misalin karfe 11:25 na daren ranar  Laraba 21 ga watan Aprilu 2020.

An sallami mutane 197 da suka warke daga cutar, sannan NCDC ta tabbatar da rasuwar mutane 25.

Ga jawalin jahohin:
Lagos-430
FCT-118
Kano-73
Osun-20
Ogun-20
Oyo-16
Katsina-16
Edo-15
Kwara-9
Kaduna-9
Akwa Ibom-9
Borno-9
Bauchi-8
Gombe-5
Delta-4
Ekiti-4
Ondo-3
Rivers-3
Jigawa-2
Enugu-2
Niger-2
Abia-2
Benue-1
Anambra-1
Sokoto-1

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More