Yadda masu cutar Covid19 suka kai 5,445 a Najeriya

An samun karin mutane 288 wayanda suka kamu da cutar ta Covid19 a kasar Najeriya, wanda hakkan ne ya bada jumullar 5,445 ke dauke da cutar.

Sabbin wayanda suka kamun sune:
179-Lagos
20-Kaduna
15-Katsina
15-Jigawa
13-Borno
11-Ogun
8-Kano
7-FCT
4-Niger
4-Ekiti
3-Oyo
3-Delta
3-Bauchi
2-Kwara
1-Edo

An sallami mutane 1,320 da suka warke daga cutar, sannan hukumar NCDC ta tabbatar da mutuwar mutane 171, daga ranar Juma’a 15 ga watan Mayu 2020.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More