Yadda mutane ke kokarin kasha gobarar da ta tashi a kamfanin Oko-Baba Sawmill, dake unguwar  Ebute Meta na jahar Legos duba da cewa hukumar yan kwana-kwana, yan agajin gaggawa basu bayyana ba tukunna.

Yadda mutane ke kokarin kasha gobarar da ta tashi a kamfanin Oko-Baba Sawmill, dake unguwar  Ebute Meta na jahar Legos.

Wani dan jaridar wanda ya gane wa idanunsa yace hukumar yan kwana-kwana, yan agajin gaggawa basu bayyana ba tukunna.

 

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More