Yan daba 930 ne suke kurkuku – CP Wakili

Kwamishinan ‘yan sandan jahar Kano CP Mohammed Wakili, wanda yan Kano suka saka masa suna Singam ya ya bayyana wa BBC dalilin da yasa aka daina jin duriyar sa bayan an gudanar da zabukan 2019 daga matakin farko zuwa na karshe.
Kwamishinan ‘yan sandan yace a baya an rika jin duriyata sosai duba da cewa lokacin gudanar da zabukan 2019, duba da cewa a yayin da ake gwagwarmayar neman zabe akwai abubuwa da dama wadanda na tsaro ne wanda yake dauke hankalin Al’umma.
Hakan ya zama dalilin da yasa ake bukatar jin tabbacin kan cewa komai yana tafiya daidai yadda ya kamata tare da gani anyi zabukan lafiya ba tare da wani tashin hukulan Al’umma ba. Hakan ya zaka duk yansu bubu shi.

A karshe CP Wakili yace nan cikin koshin lafiya, kuma yana gudanar da aikinsa yadda ya kamata cikin kwanciyar hankali. Ku suna kara samu nasara wajen kama masu ta’ammali da miyagun kwayoyi a jahar Kano. Ga kuma yan daba da suka ke kurkuku guda a 930, an kamasu ne baya an kamala zabukan Najeriya.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More