Yan majilasun APC 4 sun sauya sheka zuwa wasu jam’iyyun

Yan majalisar wakilai hudu sun sanarda ficewarsu daga jam’iyyar APC mai mulki, a safiyar yau Talata 6 ga watan Nuwamba 2018.

Shugaban majalisar wakilai, Mista Yakubu Dogara ne ya  karanta wasikar ficewarsu daga jam’iyyar mai mulki wato APC.

Yan majailsar da suka sauya shekar sune :

  • Mista Abiodun Awoleye-Dada ya sauya sheka zuwa jam’iyyar Accord
  • Mista Samuel Segun-Williams ya sauya sheka zuwa jam’iyyar Labour
  • Mista Lam Adesina ya sauya sheka zuwa jam’iyyar ADC
  • Lawan Hassan-Anka  ya sauya sheka zuwa jam’iyyar adawa ta PDP

 

You might also like More from author

Leave A Reply

Your email address will not be published.

Comment moderation is enabled. Your comment may take some time to appear.