Yan sanda sun tsinci mota a Kano, suna cigiyar mai ita

Kakakin rundunar yan sandan Jihar Kano, Abdullahi Haruna Kiyawa, ya wallafa a shafinsa na Facebook cewa, a yayin da jami’an rundunar ke kan sintiri sun tsinci wata mota a kan titin Igbo Road da ke unguwar Sabon Gari a Kano.
Kiyawa ya ce wanda yasan motar tasa ce,ko ya san mai ita, ya garzaya zuwa ofishin yan sanda na unguwar Sabon Gari tare da takardun motar,ko kuma ya tuntubi wannan lambar

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More