Yan ta’adda sun kai wa gwamna Oyetola na Jahar Osun hari

Yan ta’adda sun kai wa gwamnan Jahar Osun Gboyega Oyetola hari a lokacin da yake wa masu zanga-zangar Endsars jawabi a birnin jahar, Osogbo.

Rahotunni sun nuna cewa, an tarwatsa motoci biyu da ruwan duwastu da kuma harbi bindiga, mutum daya ya rasu yayin da wasu suka jigata sanadiyyar harin da ‘yan ta’addan suka kai wa gwamna Oyetola a jiya Asabar 17 ga watan Oktoba 2020.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More