
Yayin da Abba Kyari ya rasu adadin masu Coronavirus a Najeriya sun kai 493
An samu Sabbin mutane gida 51 da suka kamu da Coronavirus a Najeriya
Sabbin wayanda suka kamun sune:
36 a jahar Legos
6 a jahar Kano
5 a jahar Kwara
2 a birnin tarayyar Abuja
2 a jahar Oyo
2 a jahar Katsina
1 a jahar Ekiti
1 a jahar Ogun
Daga misalin karfe I0:10 na daren ranar Juma’a 17 ga watan Aprilu 2020.
An sallami mutane 159 da suka warke daga cutar, sannan NCDC ta tabbatar da mutuwar mutane 17 a kasar ta Najeriya.
Jamullar mutane 493 ne suka kamu da cutar a Najeriya.
Hukumar NCDC ta fitar da sanarwar cewa, cutar ta covid-19 ta bulla a jahohi 19 cikin 36 da ke kasar kawo yanzu.
Ga jawalin jahohin:
Lagos- 283
FCT- 69
Kano- 27
Osun- 20
Edo- 15
Oyo- 15
Ogun- 10
Kwara- 9
Katsina- 9
Bauchi- 6
Kaduna- 6
Akwa Ibom- 6
Delta- 4
Ondo- 3
Ekiti- 3
Enugu- 2
Rivers-2
Niger- 2
Benue- 1
Anambra- 1