
Zaben Edo: Ko waye zai zamu nasara tsakanin APC da PDP?
A yau Asabar 19 ga watan Satamba 2020
ne za gudanar da zaben gwamna a jahar Edo, jam’iyyu goma sha- biyar ne za su kara a zaben.
Sai dai yan takarar guda biyu ne wanda suka fi fice, Fasto Osagie Ize-Iyamu na Jam’iyyar APC da kuma gwamnan jahar Godwin Obaseki na jam’iyyar PDP.