Zaben Kogi: Aisha Buhari ta hallarci yakin neman zabe na karshe

Uwar gidan Shugaba Buhari, wata Aisha Buhari ta hallarci taron yakin neman zabe gwamnan jahar Kogi na karshe a jiya Alhamis 14 ga watan Nuwamba 2019, wanda ya samu halartar mayan shuwagabannin jam’aiyyar ta APC, gwamnoni tare da magoya bayan jam’iyyar.

Ina fatan al’umma zasu fito su kada kuri’un su ranar Asabar cikin kwaciyar hakalai da limana.Inji Aisha Buhari.

Aisha tace,a ziyar ta kuma samu damar kaddamar da masaukin shugaban kasa na jahar ta Kogi.

 

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More