Zaben Kogi akwai yuwar samun rikici, shin kuna ganin hakkan ne kuma?

Sashen TEI da ke karkashin hukumar INEC mai zaman kanta, ta bayyana cewa akwai yuwar samun rikici a zaben gwamnan jahar Kogi dake gabatowa a wata da zai wakana.

 

Shugaban TEI Prince Solomon Adedeji Soyebi, ya bayyana hakkan ne a lokacin da aka shirya wani zama game da zaben na jahar Kogi a babban birnin tarayya Abuja, inda yake cewa, alamu sun fara nuna cewa an ana  shirin sayen kuri’un jama’a, hakkan na nuna tanadin rigimar,  amma  zamuyi kokarin kau da duk wata badakala da akeyi dan hana ruwa gudu wajen hana kowa nuna abun da ya zaba, hakan zai hana bada kudi bayan kada kuri’a.

Jami’an tsaro  na cigaba da hukunta masu yin danyen aikin kuma za a cigaba da hukunta su.

Mun fada mun kara fata cewa saida kuri’a ba abu ne daya halatta ba. Inji mista Adedeji Soyebi.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More