ZabenOndo: Akeredelu, Jegede da Ajayi sune manyan yan takarar da zasu fafata a yau Asabar

Wanene kuke ganin zai lashe zaben?

A yau Asabar 10 ga watan Oktoba ne za a gudanar da zaben gwamna na jahar Ondo, wanda hakunlan alumma ya karkar a kan mutane uku, Gwamna mai ci a yanzu na jahar, Arakurin Oluwarotimi Akeredolu na jam’iyyar APC ma mulkin kasar, Eyitayo Jegede na jam’iyyar PDP, sai kuma Agboola Ajayi na jam’iyyar ZLP.

Jam’iyyu 17 ne zasu fafata a zaben gwamnan  jahar ta  Ondo.

Jahar Ondo tana da kananan hukumomi 18

 Mutune 1,822,346 ne suka yi rijistar kada kuri’a a zaben da za a gudanar na yau kamar yadda  hukumar zabe mai zaman kanta watao  INEC ta bayyana.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More