#ZabenOndo2020: An fara cigaba da tattara sakamokon kananan hukumomi 6 da suka rage na zaben jahar Ondo

#ZabenOndo2020: An fara cigaba da tattara sakamokon zaben na saura kananan hukumomi 6 da suka rage na zaben gwamnan jahar Ondo da aka gudanar a jiya Asabar

Karamar hukumar Ose
APC: 15122

PDP: 8421

ZLP: 1083

Karamar hukumar Okitipupa
APC:19266

PDP:10367

ZLP:10120

Karamar hukumar Ondo ta yamma
APC:15977

PDP: 10627

ZLP:10159

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More