
#ZabenOndo2020: APC ce a kan gaba da Kuri’u 178,944
Zuwa yanzu sakamakon zaben ya nuna APC ce a kan gaba.
Bayan hukumar INEC a jahar ta tattara zaben kananan hukumomin 12 cikin 18 da jahar Ondo ke dashi APC ce ta samu mafi yawan kuri’u kafin tafiya hutun na wani lokaci.
Ga yadda jadawalin kuri’un yake:
Gwamna Akerdelu na jam’iyyar APC yana da kuri’u 178,944
Mista Jegede na jam’iyyar PDP yana Kuri’u 141,083
Mista Ajayi na jam’iyyar ZLP yana da kuri’u 32,060
Zuwa karfe 9 na safiyar yau ne ake sa ran za a cigaban da tattara sakamakon zaben.
#ZabenOndo2020 #JaharOndo #OakTV #OakTVHausa #OakTVOnline